طاهر جبريل دكو
_9 _December _2015هـ الموافق 9-12-2015م, 02:25 PM
JINI YA BARKE MIN, SABODA AN YI MIN WANKIN CIKI ?
Tambaya :
Assalamu alaikum Dan Allah inada tambaya macen da tayi bari aka mata wankin ciki bayan nan sai jini yake zuwa mata yadai baiyana jinin ciwo ne Shin zata dunga wanka ne lokacin da zatayi kowace sallah? Ko kuwa tsarki kawai zatayi lokacin sallah?
Amsa :
To dan'uwa Za ta yi tsarki kuma ta yi alwala ya yın kowacce sallah, saboda hukuncinsu daya da mai istihâlâ, kamar yadda Annabi saw ya umarci Fadimatu 'yar Abi-Hubaish a hadisin Ibnu Hibban mai lamba ta: 1354, da yın alwala yayin kowacce sallah, lokacin da ya tabbatar tana yın jinin cuta.
Allah ne mafi sani .
Don neman karin bayani duba: Risala Fi Dima'u Addabi'iyya: 45.
Dr. Jamilu Zarewa
28/11/2015