طاهر جبريل دكو
_15 _February _2017هـ الموافق 15-02-2017م, 09:03 PM
SURAR RAHAMANI
A Makka aka saukar da ita
(Ayoyinta 78)
(Muna fara wa da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai).
1. (Allah) Mai rahama.
2. Ya sanar da Alkur'ani
3. Ya halicci mutum.
4. Ya sanar da shi bayani.
5. Rana da wata suna tafiya da lissafi.
6. Kuma da Najmi (wato tsiro mai yadu ko tauraro) da bishiya suna yin sujada.
7. Sama kauma ya daga ta ya kuma, sanya sikeli.
8. Don kada ku yi shisshigi cikin sikelin.
9. Kuma ku tsayar da awo da adalci kada ku tauye (mudu) ma'auni.
10. Kasa kuma ya sanyata saboda talikai.
11. A cikinta kuma da akwai 'ya'yan itatuwa da dabinai ma'abota kwansanni.
12. Da kwayoyi ma'abota kaikayi da kuma masu kanshi.
13. (saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubanginku (ku mutane da aljanu) kuke karyatawa?
Ya halicci mutum daga busasshen tabo kamar soyayyen kasko (tsingaro).
15. Ya kuma halicci aljani daga tataccan harshen wuta.
16. Saboda haka da wanne ne kuke karyata wa daga ayoyin Ubangijinku?
17. Ubangijin mahudar rana biyu (na dari da na damina) kuma Ubangijin mafadar rana biyu.
18. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
19. Ya kwararo koguna guda biyu suna haduwa (da juna) (na dadi da na zartsi).
20. A tsakaninsu kuma dai akwai kariya (shamaki) ba su wuce (inda aka iyakance musu).
21. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
22. Lu'ulu'u da mirjani suna futo wa daga cikinsu.
23. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
24. Yana kuma da jiragen ruwa abubuwa samar wa masu yawo cikin kogi kamar manya-manyan duwatsu.
25. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
26. Duk wanda yake kanta (duniya) kararre ne.
27. Zatin Ubangijinka kuwa ma'abocin girma da daukaka zai dawwama.
28. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
29. Duk abin da yake cikin sammai da kassai yana bara (rokon sa) kowane rana Shi a cikin shu'uni yake.
30. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
31. Da sannu za Mu nufi yi muku sakamako (hadu da ku) ya ku ababan dorawa nauyi (watau mutane da aljanu).
32. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
33. Ya ku taron aljanu da mutane idan kun dami ikon kutsawa sassan sammai da kassai sai ku kutsa, (amma) ba za ku kutsa ba sai da iko ko hujj.
34. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
35. Za'a aiko muku da tartsatsin wuta da hayaki mara harshen wuta. Saboda haka ba za ku ci nasara ba.
36. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
37. Sannan idan sama ta kece kofa-kofa ta zama jahur kamar jar fata, kamar man zaiti.
38. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
39. Sannan a wannan ranar ba a tambayar mutum ko aljan (laifinsa).
40 Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
41. Ana sanin masu laifi da alamominsu sannan a damke su ta makwarkwadansu da kuma dagadugansu.
42. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
43. Wannan it ace (wutar) Jahannama wadda masu laifi suke karyata ta.
44. Za su rika kewaya wa tsakaninta da kuma tsakanin ruwan zafi tafasasshe.
45. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
46. Wanda kuwa ya ji tsoron tsayiwa (gaban) Ubangijinsa, yana da aljannoni guda biyu.
47. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
48. Ma'abota reshina.
49. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
50. A cikinsu akwai idanuwar ruwa guda biyu suna gudana.
51. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
52. A cikinsu akwai (dangi) biyu daga kowane 'ya'yan itaciya.
53. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
54. Suna more jin dadi a kishigide a kan shimfidu, wadda adon cikinsu na istabrik ne (alhariri mai kyalli). Kuma 'yan itaciyar aljannoni daf suke da kasa (don tsunka).
55. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
56. A cikinsu kuma akwai (mata) masu takaice kallo (ga mazajensu) wani mutum ko aljan bai taba shafar su ba gabaninsu.
57. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
58. Kai ka ce su yakutu ne da mirjani (duwatsu masu kyau da daraja).
59. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
60. Ba wani abu ne sakamakon kyakkyawan (aiki) ba sai kyakkyawar (makoma).
61. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
62. Kuma bayansu akwai wasu aljannoni guda biyu.
63. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
64. Masu tsananin bakin ido, (wato kore shar, har yana baki-baki don kore).
65. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
66. A cikinsu kuma akwai idanuwa guda biyu masu bubbugo da ruwa (ko da yaushe) (yadda baya yankewa ko yaushe).
67. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
68. A cikinsu kuma akwai 'ya'yan itatuwa da dabino da ruman.
69. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
70. A cikinsu akwai mata mafifita, kyawawa.
71. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
72. Mata Hural'aini ne masu tsananin farin ido (wajen fari) kuma masu tsananin bakin ido (wajen bakin), abaiban boyewa a cikin khaimomin (su).
73. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
74. Wani mutum ko aljan bai taba shafar su ba gabaninsu.
75. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
76. Suna kishingide suna jin dadi, suna lilo kan shmfidu na wasu gadaje, kwarra, da dardumai kyawawa (na garari).
77. Saboda haka da wanne ne daga ayoyin Ubangijinku kuke karyatawa.
78. Sunan Ubangijinka ma'abocin girma da daukaka ya daukaka.