طاهر جبريل دكو
_12 _November _2016هـ الموافق 12-11-2016م, 11:34 AM
الحديث الثاني: إصلاح القلوب والأعمال
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه، قَال:
قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّم:
إِنَّ اللَّهَ لا يَنْظُرُ إِلَى صُوَرِكُمْ وَأَمْوَالِكُمْ، وَلَكِنْ يَنْظُرُ إِلَى قُلُوبِكُمْ وَأَعْمَالِكُمْ.
أخرجه مسلم [2564].
HADISI NA BIYU: GYARAN ZUKATA DA AIYUKA
An ruwaito daga Abu-hurairah -Allah ya kara yarda a gare shi- ya ce: Manzon Allah -sallal lahu alaihi wa sallama- ya ce:
Lallai ne Allah baya dubi zuwa ga surar jikinku da dukiyoyinku, Saidai yana yin dubi ne izuwa ga zukatanku, da aiyukanku.
Muslim [2564] ya ruwaito shi.
FA'IDODI DAGA HADISIN
1- Lallai karvar aiyuka da bada lada akansu yana rataye ne da tsarkin zuciya, da kuma kyawun aiki.
2- Wajabcin kula da zuciya, da tsarkake ta daga dukkan sifar da Allah Mabuwayi da xaukaka yak e qi, kamar shirka da riya, …
3- Hadisin: Allah yana yin dubi ne kawai, ga zukatan bayi da aiyukansu, qarin bayani ne ga faxin Allah ta'alah: "Lallai waxanda su ka fi girma a wurin Allah, daga cikinku su ne waxanda su ka fi taqawa" [Hujuraat: 13].
4- Qirar jikin bawa, ko dukiyarsa ba su ne, Allah ke dubawa ba, kasancewar Allah shi ke daidaita halitta, kuma shi ke bayarwa.