طاهر جبريل دكو
_9 _December _2015هـ الموافق 9-12-2015م, 02:21 PM
YA MANTA DA KABBARAR HARAMA, YAYA SALLARSA ?
Tambaya:
Assalamu alaikum. Malam ya kokari ya aiki, dan Allah malam wata tambaya ce nake da ita. Maye matsayin wanda harya kusa gama sallah sai ya tuna ya manta baiyi kabbarar harama ba, koma dai farkon sallah ne ya zaiyi. Allah bada ikon amsawa ya saka da mafificin Alkhairin sa. Amin
Amsa:
To dan'uwa malamai suna cewa: wanda ya bar kabbarar harama da mantuwa ko da gangan, sallarsa ta baci.
Don haka ya wajaba ya sake sallarsa daga farko, saboda sallah ba ta kulluwa ba tare da kabbarar harama ba.
Don neman Karin bayani duba: Al-mugni na Ibnu Khudaamah 1\640.
Allah ne mafi sani
Dr. Jamilu zarewa
22\11\2015