طاهر جبريل دكو
_9 _December _2015هـ الموافق 9-12-2015م, 02:16 PM
FATAWAR RABON GADO (13)
Tambaya :
Assalamu Alaikum Warahmatullah. Malam mutum ne ya rasu, ya bar mahaifiyarsa da mata biyu da kuma 'ya'ya mata da maza. Ya rabon gadonsa zai kasance? Allah ya saka maka da alheri malam.
Amsa:
To dan'uwa za'a raba dukiyar gida 24, a bawa mahafiyarsa kashi 4, sai abawa matansa kashi 3 su raba, sai a baiwa 'ya'yansa ragowar., su raba a tsakaninsu, duk namiji zai dauki gadon mata biyu.
Allah ne mafi sani
Jamilu Zarewa
14\11\2015