طاهر جبريل دكو
_11 _June _2015هـ الموافق 11-06-2015م, 02:23 PM
MABUDAI 10 DON KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE
MABUXAI GUDA GOMA
DON KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE
(المفاتِيحُ العَشَرَة لحُسْنِ العِشْرَة)
TANADAR
yyRIDHWAAN BN SALIH AL-WARD
FASSARAR
ABUBAKAR HAMZA
بسم الله الرحمن الرحيم
Yabo da godiya sun tabbata ga Ubangijin talikai, Salati da sallama su qara tabbata ga wanda aka turo shi don ya zama rahama ga talikai, annabinmu Muhammadu da iyalansa da sahabbansa da dukkan waxanda suka bi sunnarsa har zuwa ranar hisabi, Bayan haka:
Waxannan mabuxai ne guda goma, da nake watsa miki su, -ya ke 'yar uwata musulma- domin ki sansu, ki fahimce su, sannan ki yi aiki da su a cikin gidanki, ke tare da mijinki da 'ya'yanki, da fatan samun zamantakewa daddaxa, da rayuwar walwala, da rabauta da kuma kwanciyar hankali. Allah ta'alah yana cewa:
(وَمِنْ آياتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُمْ مِنْ أَنْفُسِكُمْ أَزْواجًا لِتَسْكُنُوا إِلَيْها وَجَعَلَ بَيْنَكُمْ مَوَدَّةً وَرَحْمَةً) [الروم: 21].
Ma'ana: "Yana daga cikin ayoyinsa: Ya halitta muku daga kayukanku matanku domin ku nitsu zuwa gare su, kuma ya sanya qauna da tausayi a tsakaninku " [Ruum: 21].
Ina roqon Allah ya sanya waxannan mabuxan su zama mabuxan alkhairi, ya kuma amfanar da mutane da su, da kuma ke, Lallai shi mai jin bayinsa ne, mai amsawa.
MABUXIN FARKO: Bin dokokin Allah mabuwayi da xaukaka; umurni da hani (taqawa), Allah ta'alah yana cewa:
(يا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ وَقُولُوا قَوْلاً سَدِيدًا *** يُصْلِحْ لَكُمْ أَعْمالَكُمْ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ وَمَنْ يُطِعِ اللَّهَ وَرَسُولَهُ فَقَدْ فازَ فَوْزًا عَظِيمًا) [الأحزاب: 70-71].
Ma'ana: "Ya ku waxanda suka yi imani ku ji tsoron Allah, kuma ku faxi magana ta daidai *** Zai inganta muku aiyukanku, kuma ya gafarta muku zunubanku, Duk wanda ya yi biyayya wa Allah da Manzonsa haqiqa ya samu rabo mai girma" [Ahzaab: 70-71]. Saboda ta hanyar samar da taqawar Allah ne kawai Ubangiji zai inganta aiyuka, ya kuma gafarta zunuban da suke sanya mutum ya zamo mai nauyin jiki wajen aikata xa'a, Sai hakan ya haifar da qarancin rayayyun aiyuka masu amfani a cikin mu'amaloli tsakanin xaixaikun mutanen gida xaya. Ita kuma (taqawa) itace:
(أنْ تعمل بطاعة الله على نورٍ وهدى مِن الله رجاء رحمته، وأنْ تترك معصيته على نورٍ وهُدى مِن الله مخافة عذابه).
Ma'ana: (Ka yi aiki wajen biyayya wa Allah, akan haske da shiriyar da ta zo daga Allah, kana mai fatan samun rahamarsa. Kuma ka bar sava wa Allah, a bisa haske da shiriyar da ta zo daga Allah, kana mai tsoron azabarsa).
Ya ke baiwar Allah! Ki ji tsoron Allah dangane da mijinki da 'ya'yanki da sauran mutanen gidanki. Idan kika yi haka, Sai ki rabauta da samun mabuxin farko daga cikin "mabuxai guda goma".
MABUXI NA BIYU: