طاهر جبريل دكو
_16 _May _2015هـ الموافق 16-05-2015م, 11:50 PM
Top of Form
Bottom of Form
Top of Form
Bottom of Form
Top of Form
Bottom of Form
WADANDA ALLAH ZAI SANYA SU A KARKASHIN INUWARSA RANAR DA BABU WATA SAI TASA
Daga Abu-hurairah (Allah ta'alah ya yarda da shi) daga Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) cewa:
"سَبْعَةٌ يُظِلُّهُمُ اللهُ فِي ظِلِّهِ يَوْمَ لَا ظِلَّ إِلَّا ظِلُّهُ: الْإِمَامُ الْعَادِلُ، وَشَابٌّ نَشَأَ بِعِبَادَةِ اللهِ، وَرَجُلٌ قَلْبُهُ مُعَلَّقٌ فِي الْمَسَاجِدِ، وَرَجُلَانِ تَحَابَّا فِي اللهِ اجْتَمَعَا عَلَيْهِ وَتَفَرَّقَا عَلَيْهِ، وَرَجُلٌ دَعَتْهُ امْرَأَةٌ ذَاتُ مَنْصِبٍ وَجَمَالٍ، فَقَالَ: إِنِّي أَخَافُ اللهَ، وَرَجُلٌ تَصَدَّقَ بِصَدَقَةٍ فَأَخْفَاهَا حَتَّى لاَ تَعْلَمَ شِمَالُهُ مَا تُنْفِقُ يَمِينُهُ، وَرَجُلٌ ذَكَرَ اللهَ خَالِيًا فَفَاضَتْ عَيْنَاهُ".
Ma'ana: "Bangarori guda bakwai Allah zai sanya su a inuwarsa ranar da babu wata inuwa sai tasa; Shugaba adali, da Saurayin da ya rayu cikin bautar Allah, da mutumin da zuciyarsa ta ke rataye da masallatai, da mutane biyu da suka yi soyayya don Allah, suka hadu akan haka, suka kuma rabu akan haka, da mutumin da mace ma'abociyar matsayi da kyau ta kira shi don yin lalata sai yace: Lallai ni ina tsoron Allah, da mutumin da ya bada wata sadaka; ya boye ta; ta yadda hagunsa ma bai san abin da damarsa ta ciyar ba, da mutumin da ya ambaci Allah a kebe sai idanunsa guda biyu suka yi hawaye". [Littafin sahihul Bukhariy, lamba: 660, da Sahihu Muslim, lamba: 1031].
Allah ta'alah kawai muke roko da ya sanya mu daga cikin waxanda a ranar tashin alkiyamah zasu rabauta da kasancewa qarqashin inuwarSa, ranar da babu wata inuwa sai tasa. Ya kuma taimake mu wajen aiki da wannan hadisi, ta kowace fiska. Amin!