طاهر جبريل دكو
_18 _April _2015هـ الموافق 18-04-2015م, 01:03 AM
KUBA NI DON ALLAH !
Tambaya :
Malam idan ana neman wani abu a wajan wani zaka ji wasu mutane suna cewa Dan Allah, dan Allah, malam wasu suna cewa hakan ba daidai ba ne, wasu kuma suna cewa daidai ne, toh malam kune malammamu malam ya abin yake, dan Allah idan akwai dama ina sauraron Amsar yanxu
Amsa:
To dan'uwa ya zo a hadisi cewa : "Duk wanda ya tambaya don Allah, to ku ba shi" kamar yadda Abu-dawud ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 1672, kuma Albani ya inganta shi a Silsila Sahiha 1\454.
Hadisin da ya gabata yana nuna cewa idan mutum ya rokeka ka ba shi don Allah ya wajaba ka ba shi, in har kana da shi, kuma ba haramun ya rokeka ba, ko kuma abin da ka san in ka ba shi zai sabawa Allah da shi, wasu malaman kuma sun tafi akan mustahabbancin hakan.
Don neman Karin bayani duba : Taisiril- Azizi Alhamid shafi na : 489.
Allah ne mafi sani
Jamilu Zarewa
4\3\2015