طاهر جبريل دكو
_30 _March _2015هـ الموافق 30-03-2015م, 01:01 AM
RABON GADO (6)
Tambaya :
Assalamu alaikum malam ina da tambaya Mutum ya mutu sai ya bar yayyi 2 , maza da yayyi mata wadanda suke uba 1, da kuma mahaifiyar sa ya za a raba musu gado ?
Amsa:
Za'a raba dukiyar gida shida, a bawa uwa kashi daya, ragowar kashi biyar din a bawa yan'uwa su raba. Namiji ya dauki rabon mata biyu.
Jamilu Zarewa
26\2\2015